DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Za a yi tsananin zafin Rana daga Asabar zuwa Litinin – Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya Nimet

-

Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya NIMET ta ce za a samu tsananin zafi da kwallewar rana daga Asabar 22 zuwa Litinin 24 ga Fabrairu 2025.
Hukumar ta ce za a samu hasken tare da yanayin Hazo a wasu sassan Arewacin kasar, yayin da za a samu kadawar Iska a wasu jihohin Arewa ta Tsakiya da Kudancin kasar.
Daga cikin jihohin da za a samu yanayin Hazo da Rana akwai Nassarawa sai Plateau da Kogi da Benue sai birnin Tarayya Abuja.
A kudancin kasar kuwa za a samu hadari da tsawa a jihohin Lagos, Delta sai Cross River.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tsayar da Good Luck Jonathan ko Peter Obi a matsayin ɗan takarar shugaban kasa ba alheri ne ga PDP ba – in ji wani...

Ministan sufurin jiragen sama na Nijeriya Festus Keyamo, ya gargadi jam’iyyar PDP cewa tana iya fuskantar babban koma baya a shirin ta na tunkarar 2027,...

SERAP ta soki gwamnatin Tinubu game da karin fasfo

Ƙungiyar SERAP mai fafutikar tabbatar da adalci da shugabanci nagari ta bukaci gwamnatin Nijeriya da ta soke ƙarin kuɗin fasfo da hukumar shige da fice...

Mafi Shahara