DCL Hausa Radio
Friday, April 10, 2026
HomeUncategorizedAn kaddamar da barikin soji da aka sa wa sunan Bola Tinubu...

An kaddamar da barikin soji da aka sa wa sunan Bola Tinubu a Abuja

 

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da sabon barikin da aka gina a Abuja domin  hafsoshin  sojojin Najeriya cikin shirin  magance matsalar karancin matsuguni.

Barikin mai suna “Bola Ahmed Tinubu Barracks”, dake  Asokoro Abuja, ya kunshi Manyan Janar-Janar  16, Brigadier Janar 34, Manjo -Kanal  60 da Laftanar 60 .

Har ila yau, ya haɗa da Manyan Hafsoshi 180 ,  Kofur 264 da , wuraren ibada,  sai wuraren wasanni da sauran su

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata