DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Al’ummar jihar Kano za su yi wa Shugaba Tinubu ruwan kuri’u a zaben shekarar 2027 – Wani jigon jam’iyyar APC

-

 

Shugaba Tinubu/Dr,Abdullahi Umar Ganduje

Google search engine

Jigo a jam’iyyar APCn jihar Kano Engr.  Rabiu Bichi ya bayyana cewa al’ummar jihar Kano za su zabi jam’iyyar APC a zaben 2027, inda ya ce shugaba Bola Tinubu ne zai lashe jihar da gagarumin rinjaye.

Bichi ya yi wannan jawabi ne a Kano lokacin da wata kungiyar jam’iyyar APC a Kanon ta shirya wani taro domin karrama wasu mutane uku da shugaba Tinubu ya nada tare da yaba wa shugaban kasa kan yadda ya dauki ‘yan jihar a gwamnatinsa.

A jawabin na sa Bichi ya ce dama can jam’iyyar NNPP da ke mulki a jihar bata da farin jini saboda wasu manufofi da ta ke da shi.

Ya bayyana cewa suna hada magoya bayansu da suka hada da matasan jam’iyyar APC gabanin 2027 domin shugaba Tinubu lashe zaben.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Obasanjo ya nuna jarumtaka da sadaukarwa wajen yi wa Nijeriya hidima – Shugaba Tinubu

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban ƙasar Olusegun Obasanjo murnar cika shekaru 89 da haihuwa. A cikin wata sanarwa da mai magana da...

China ta umurci matatun man fetur din ta su dakatar da jigilar sa saboda rikicin Gabas ta tsakiya

Gwamnatin China ta umurci manyan matatun man fetur na ƙasar da su dakatar da fitar da dizal da fetur zuwa ƙasashen waje na ɗan lokaci,...

Mafi Shahara