DCL Hausa Radio
Kaitsaye

‘Yan sanda sun kai samame ofishin shugaban kasar Koriya ta Kudu

-

Jami’an ‘yan sandan kasar Koriya ta Kudu sun kai samame a ofishin shugaban kasar, a ci gaba da bincike kan dokar soja da shugaban ya ayyana. 
Hakama masu kula da gidan gyara hali na kasar sun ce, ministan tsaron kasar ya yi kokarin kashe kansa jim kadan bayan kama shi.
A wannan Larabar, jami’an tsaro na musamman sun kai samame a ofishin shugaban kasar Koriya ta Kudu da na rundunar ‘yan sanda ta kasa da ta yankin Seoul, da kuma jami’an tsaron majalisar dokokin kasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Kwankwaso ya umurci a ba ’ya’yan ’yan majalisar Kano da suka rasu tikitin takarar maye gurbinsu

Jagoran darikar Kwankwasiyya Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya umarci a bai wa 'ya'yan 'yan majalisar dokokin jihar Kano guda biyu da suka rasu damar tsayawa...

Jam’iyyar ADC ta soki gwamnatin Tinubu kan harin Amurka a Nijeriya

Jam'iyyar ADC mai hamayya a Nijeriya, ta soki gwamnatin shugaba Tinubu kan damar da ta bai wa Amurka wajen kaddamar da hari kan 'yan ta'adda...

Mafi Shahara