Jikanyar marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Halima Amira Junaid, za ta amarce da angonta Walid Shehu Mauzu a Jihar Kaduna.
Halima ita ce ’yar...
Aƙalla mambobin Majalisar Wakilai 48 da Sanatoci 5 sun kasa shiga wata muhawara, daukar nauyin kudurori ko gabatar da koke-koke a majalisar dokoki cikin...
Wani ɗan Nijeriya da ke zaune a birnin Dublin, na kasar Ireland, mai suna Stanley Abayeneme, na fuskantar shari’a bisa zargin kai wa maƙwabcinsa,...
Kungiyar tuntuba ta Arewa ACF ta gargadi cewa Arewacin Nijeriya na kara shiga mawuyacin hali sakamakon tabarbarewar tsaro, talauci da matsalolin muhalli.
Kungiyar ta fitar...
Tsohon Mataimakin Shugaban Nijeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa zai sake tsayawa takarar shugabancin ƙasar a zaben shekarar 2027.
Ya bayyana hakan ne ta bakin...