DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ukashatu Ibrahim Wakili

350 POSTS0 COMMENTS
http://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Babban Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar...

NLC ta yi barazanar zanga-zanga kan “ruɗani” kan dokar zaɓe da majalisa ke gyara

Kungiyar Kwadago ta Nijeriya (NLC) ta yi gargaɗin yiwuwar zanga-zangar ƙasa baki ɗaya da kuma kaurace wa zaɓe, sakamakon abin da ta kira ruɗani...

Akpabio ya caccaki masu sukar aikin gyaran Dokar Zaɓe da majalisar dattawa ke yi

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya kare matakin Majalisar kan gyaran Dokar Zaɓe, yana mai cewa masu sukar aikin na yanke hukunci ne tun...

Hukumar CAC ta soke kamfanoni sama da 400,000 da ba sa aiki

Hukumar Rajistar Kamfanoni ta Nijeriya (CAC) ta bayyana cewa ta soke rajistar kamfanoni sama da 400,000 da ba sa aiki daga kundin rajistar kamfanoni...

Ana samun harbin maciji kusan 43,000 a Nijeriya duk shekara – Masana

Masana harkokin lafiya sun bukaci Gwamnatin Tarayya da ta ba da fifiko wajen samarwa da wadatar da maganin harbin maciji (antivenom) a asibitoci fadin...

Gwamnatin Kogi ta rufe kasuwanni da tashoshin mota saboda matsalar tsaro

Gwamnatin Jihar Kogi ta sanar da rufe wasu kasuwanni da tashoshin mota na ɗan lokaci a sassan Yankin Kogi ta Yamma, a wani mataki...

Majalisar Dokokin Kano ta musanta yunkurin tsige mataimakin gwamna

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta karyata rahotannin da ke yawo na cewa ana shirin tsige Mataimakin Gwamnan jihar, Alhaji Aminu Abdulsalam Gwarzo, tana mai...

Kasashe na iya kin amincewa da sabbin jakadun Tinubu saboda karancin wa’adin aiki

Rahotanni daga jaridar Punch sun nuna cewa wasu daga cikin sabbin jakadun da Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya nada na iya fuskantar matsalar...

Most Popular

spot_img