DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeNishadi

Nishadi

Davido ya ce ya zuba dala milyan 3.7 fiye da Naira bilyan biyar a bikin aurensa da Chioma

Shahararren mawakin Afrobeats, David Adeleke (Davido), ya bayyana cewa ya kashe dala miliyan 3.7 kwatankwacin Naira biliyan biyar, da miliyan dari shida da sittin...

Kamfanin NNPCL ya musanta labarin cefanar da matatar man birnin Port Harcourt

Kamfanin man fetur na Nijeriya NNPCL ya musanta labarin cefanar da matatar mai ta Fatakwal ga yan kasuwa A Yayin wani taro da kamfanin ya...

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a Najeriya

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a Najeriya saboda saba ka'idar dokokinta Shafin sada zumunta na Tiktok ya cire bidiyo sama da...

Kamfanin Meta ya goge shafukan bogi fiye da miliyan 10 a Facebook a tsakiyar 2025

Kamfanin Meta da ke da mallakin shafin sada zumunta na facebook ya bayyana gyara a shafin, inda ya sanar da cire shafuka Miliyan 10...

FIFA ta gayyaci mawakiya ‘yar asalin Nijeriya Temilade Opeyemi domin ta yi wasa a gasar FIFA Club World Cup

 Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta gayyaci mawakiya 'yar asalin Nijeriya, Temilade Openiyi wadda aka fi sani da Tems, domin gudanar da wasa...

Gwamnatin Nijeriya ta ja kunnen ‘Sarkin Mota’ kan tsokanar ma’aikatan gwamnati a bidiyonsa

Gwamnatin tarayya ta gargadi dillalin motoci a Abuja, wanda aka fi sani da Alamin Sarkin Mota, kan yi wa ma’aikatan gwamnati ba’a a cikin...

Ni ne mutum mafi shahara da aka fi caccaka a Nijeriya – Davido

Fitaccen mawakin nan na kudancin Nijeriya David Adeleke wanda aka fi sani da Davido, ya ce shi ne shahararren dan Nijeriya da ya fi...

Hukumar tace finafinai ta haramta wa Usman Sojaboy da wasu mata biyu shiga harkokin fim ko waka a jihar Kano

Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta dakatar da Usman Sojaboy mawaki a Kannywood da wasu jarumai biyu Shamsiyya Muhammad da Hasina Suzan daga...

Most Popular

spot_img