Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedGwamnatin Tinubu ta gargadi sabbin ministoci kan kabilanci, bangaranci

Gwamnatin Tinubu ta gargadi sabbin ministoci kan kabilanci, bangaranci

 

Gwamnatin shugaba Tinubu ta gargadi sabbin ministocin ta kan su guji kabilanci da bangaranci, ta kuma  shawarce su da su fuskanci ayyukan da ke gaban kasa.

Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume ne ya yi wannan gargadin a Abuja a wajen bude taron kwana biyu da ofishin sa ya shirya wa sabbin ministocin.

A ranar Litinin din da ta gabata ne dai shugaba Bola Tinubu ya rantsar da sabbin ministocin guda bakwai a fadar sa da ke Aso Rock Villa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata