DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsINEC

INEC

Sabon shugaban hukumar zaben ya yi alwashin dawo da ingantacce da sahihin zabe a Nijeriya

Sabon shugaban hukumar zaɓen Nijeriya, INEC, Farfesa Joash Amupitan, SAN, ya sha alwashin dawo da sahihanci da amincewar jama’a ga tsarin zaɓe na ƙasar,...

Shugaba Tinubu ya rantsar da Amupitan a matsayin sabon shugaban hukumar zaben Nijeriya INEC

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya rantsar da Farfesa Joash Amupitan, SAN, a matsayin sabon shugaban Hukumar Zaɓen Nijeriya, INEC. An gudanar da rantsuwar ne da...

Majalisar Dattawa ta tabbatar da Farfesa Amupitan a matsayin shugaban hukumar zaben Nijeriya INEC

Majalisar Dattawan Nijeriya ta tabbatar da nadin Farfesa Joash Amupitan a matsayin sabon shugaban hukumar zaben Nijeriya INEC. Jaridar Punch ta ruwaito cewa majalisar ta...

Biyayyarka tana ga ‘yan Nijeriya ne ba gwamnati ba- Hudubar Jam’iyyar ADC ga Sabon Shugaban INEC

Jam’iyyar adawa ta ADC ta bayyana matsayarta kan nadin Farfesa Joash Amupitan a matsayin sabon shugaban hukumar zabe ta Nijeriya INEC wanda Shugaba Bola...

Hukumar zabe INEC na duba yiyuwar bai wa ‘yan Nijeriya damar zabe ba tare da katin zabe ba

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya ta bayyana shirin da take yi a bai wa ‘yan kasar da suka cancanta damar kada kuri’a...

Most Popular

spot_img