DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsZabe

Zabe

Gwamnatin Tanzaniya ta umurci ma’aikata su yi aiki daga gida, bayan rikicin zabe

Gwamnatin kasar Tanzaniya ta umurci dukkan ma’aikatan gwamnati su ci gaba da yin aiki daga gida, yayin da ta kuma shawarci masu aikin kamfanoni...

Sabon shugaban hukumar zaben ya yi alwashin dawo da ingantacce da sahihin zabe a Nijeriya

Sabon shugaban hukumar zaɓen Nijeriya, INEC, Farfesa Joash Amupitan, SAN, ya sha alwashin dawo da sahihanci da amincewar jama’a ga tsarin zaɓe na ƙasar,...

Madugun adawar siyasa a kasar Kamaru na samun nasara a wuraren da Paul Biya ke da karfi a zaben da ke gudana a kasar

Sakamakon da ya fara shigowa daga zaben shugaban kasa na Kamaru ya nuna cewa dan takarar adawa, Issa Tchiroma Bakary, na samun nasara a...

Hukumar zabe INEC na duba yiyuwar bai wa ‘yan Nijeriya damar zabe ba tare da katin zabe ba

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya ta bayyana shirin da take yi a bai wa ‘yan kasar da suka cancanta damar kada kuri’a...

PDP ba ta shirya cin zaben 2027 ba – Nyesoma Wike

Ministan babban birnin Abuja Nyesom Wike, ya bayyana cewa jam’iyyar PDP ba ta shirya cin zaben 2027 ba, kuma ba ta da wani kyakkyawan...

Most Popular

spot_img