Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiƘasa da kashi 30% na ‘yan Nijeriya ne ke biyan haraji ga...

Ƙasa da kashi 30% na ‘yan Nijeriya ne ke biyan haraji ga gwamnatin tarayya – Godswill Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Godswill Akpabio ya bayyana cewa kasa da kashi 30% ne na yan kasar ke biyan haraji ga gwamnatin tarayya.

Shugaban Majalisar ya ce kuma a haka ‘yan ƙasar ke tsammanin gwamnati za ta samar masu da ababen more rayuwa da sauran muhimman ayyuka.

Jaridar Punch ta ruwaito Godswill Akpabio ya bayyana hakan a ranar Litinin a wajen bude taron jin ra’ayin jama’a kan kudirin gyaran haraji da shugaban kasa Bola Tinubu ya aikewa majalisar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata