Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiƳan kwangila sun girke akwatin gawa a ofishin ma'aikatar kuɗin Nijeriya

Ƴan kwangila sun girke akwatin gawa a ofishin ma’aikatar kuɗin Nijeriya

‘Yan kwangila sun girke akwatin gawa a kofar shiga ofishin ma’aikatar kudin Nijeriya da ke Abuja.

 

‘Yan kwangilar, karkashin inuwar kungiyarsu ta ‘yan asalin Nijeriya sun fara zanga-zangar lumana a ma’aikatar a ranar Talata, suna neman gwamnatin tarayya ta biya su bashin da suke bin ta.

 

Daily Trust ta ruwaito cewa sun bayyana akwatin gawar da suka ajiye a matsayin wata alama da ke nuni da yadda mambobinsu ke rasa rayukansu sakamakon halin kuncin da suke ciki.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata