DCL Hausa Radio
Kaitsaye

EFCC na neman tsohon ministan lantarkin Nijeriya ruwa jallo

-

Hukumar hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC na neman tsohon ministan lantarkin Nijeriya Mr Olu Ogunloye ruwa jallo.
Hukumar na neman tsohon ministan da ya fito daga jihar Ondo ne bisa tuhumar cin hanci da zamba.
A watan Satumbar da ya gabata, EFCC ta tsare Mr Olu kan badakalar Dala bilyan 6.
EFCC ta bayyana hakan a ranar Laraba a shafinta na yanar gizo.
Mr Olu Ogunloye dai ne ministan lantarkin Nijeriya daga 1999-2003 a zamanin wa’adin farko na mulkin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Za mu fara hukunta duk wani dan kasar waje da wa’adin bizarsa ya kare a Nijeriya kuma ya ci gaba da zama – Gwamnatin...

Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa yanzu tana da cikakken tsarin gano tare da cafke baƙin ƙasashen waje da suka wuce wa’adin zaman da aka ba...

Obasanjo ya nuna jarumtaka da sadaukarwa wajen yi wa Nijeriya hidima – Shugaba Tinubu

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban ƙasar Olusegun Obasanjo murnar cika shekaru 89 da haihuwa. A cikin wata sanarwa da mai magana da...

Mafi Shahara