DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Mata masu zaman kansu a Nijeriya sun koka kan zargin cin zarafi da suke fuskanta daga jami’an tsaro

-

Kungiyar mata masu zaman kansu ta Najeriya NSWA ta yi kira ga hukumomin tsaro da su kare mambobinta a fadin kasar daga tsangwama da cin zarafi da suke fuskanta, daga jami’ai da abokan huldarsu. 

Kungiyar ta yi wannan roko ne a cikin wata sanarwa da kodinetar ta ta kasa, Amaka Enemo, ta fitar ranar Talata a Legas, inda ta ce wasu rahotanni na baya-bayan nan sun nuna yadda mambobinsu ke fuskantar cin zarafi daga abokan hulda da kuma jami’an tsaro. 
Ta bukaci jami’an tsaro da su fahimci cewa suma yan Adam ne ba dabbobi ba, adon haka akwai bukatar suma a martaba su kamar kowa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rukunin farko na maniyyatan jihar Bauchi a Nijeriya, sun tashi zuwa Saudiyya- NAHCON

Hukumar aikin Hajji ta Nijeriya ta bayyana cewa maniyyata 2,520 ne daga cikin jihar Bauchi za su halarci aikin Hajjin bana na 2025 a kasar...

An saki ‘Yan jaridar Sahara FM da aka tsare a Agadez

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuna cewa an saki ‘yan jarida uku na gidan rediyon Sahara FM da ke Agadez bayan da aka tsare su...

Mafi Shahara