DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Lakurawa ne suka dasa abin fashewa a jihar Zamfara – ‘Yan sanda

-

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta sanar cewa sabuwar kungiyar ‘yan ta’addar nan ta Lakurawa ne ke da alhakin tayar da abin fashewa a kauyukan yankin Dansadau cikin karamar hukumar Maru ta jihar.
Jaridar Daily Trust ta ce, kwamishinan ‘yan sandan jihar CP Muhammad Shehu Dalijan ne ya sanar da hakan a zantawarsu ta wayar salula.
Da yake tabbatar da faruwar lamarin a kauyen ‘Ya Tasha, CP Dalijan ya ce mutum daya ne kawai ya mutu, uku suka samu raunuka.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta karɓi wasikun kulla kawance daga sabbin jakadun ƙasashe 8

A ranar Juma’a, 9 ga Mayu, 2025, fadar gwamatin ta Jamhuriyar Nijar ta karɓi sabbin jakadun daga jakadun ƙasashen duniya guda takwas. Inda shugaban mulkin sojin...

Cin hanci la’ana ce, mu tsabtace kanmu daga rashawa- EFCC

A wani sakon tunatarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook albarkacin ranar Juma’a, hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya,...

Mafi Shahara