DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An yi kutse cikin shafin hukumar kididdiga ta Nijeriya

-

Tambarin NBS 

Hukumar kididdiga ta Nijeriya NBS ta sanar da cewa wasu batagari sun yi wa shafinta na intanet kutse. 

Hukumar ya bayyana hakan a wata sanarwa da aka wallafa a shafinta na X ranar Laraba, inda ta bukaci jama’a da su yi watsi da duk wani bayani ko rahoton da aka gani a shafin, har sai an shawo kan matsalar.

Google search engine

Hukumar ta baiwa jama’a tabbacin cewa tawagar kwararrunta na aiki tukuru domin kwato shafin daga hannun batagari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rikicin masarautar Kano zai kawo karshe nan gaba kadan -Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da cewa rikicin da ya dabaibaye batun masarautu a jihar zai samu waraka cikin lumana nan ba da jimawa ba. Kwamishinan...

An yi wa wasu magidanta hukuncin aikata masha’a a kasar Indonesia

Kotun shari’ar musulunci a lardin Aceh na Indonesia ta yi wa wani namiji da wata mata bulala 140 kowanne a bainar jama’a, bisa laifin shan...

Mafi Shahara