DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hadin gwiwa tsakanin kasashen duniya zai tabbatar da dorewar kasuwar musayar hannayen – Dr Umar Kwairanga

-

Dr Kwairanga da takwaransa na India 

Kasuwar musayar hannayen jari ta Nijeriya NGX ta bukaci a yi hadin gwiwa tsakaninta da takwararta ta India, tana mai cewa hakan zai tabbatar da dorewar kasuwannin zuba jari a fannin tattalin arzikin duniya. 

Shugaban kasuwar ta NGX, Alhaji Umar Kwairanga ne ya bayyana haka a kasar India, yayin wata ziyarar hadin gwiwa da hukumar gudanarwar NGX ta kai kasar. 

Google search engine

A cewarsa, duniya na ci gaba da habaka cikin sauri don haka akwai bukatar hada gwiwa da nufin samarwa kasuwannin musayar hannayen jari kyakkyawar makoma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tankiya tsakanin Nijer da Benin ta sa kasashen rufe ofisoshin jakadancin juna

Kasashen Benin da Niger sun kori jami’an diflomasiyyar juna a wani mataki na ramuwar gayya, bayan shafe kusan shekara biyu ana takun-saka a tsakaninsu, a...

‘Yan bindiga sun yi ajalin mutane fiye da 30 a jihar Neja

Aƙalla mutane 30, ciki har da mata, sun rasu bayan da ‘yan bindiga suka kai hari Kasuwan Daji da ke ƙauyen Demo, Borgu LGA a...

Mafi Shahara