DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Wata Kotu ta sake bayarda belin Yahaya Bello kan miliyan 500

-

Mai shari’a Maryanne Anenih ta kotun babban birnin tarayya Abuja ta bada tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello akan tsabar kudi N500 da kuma gabatar da mutum uku da za su tsaya masa.
Wannan na zuwa ne bayan da a makon da ya wuce wata kotun, karkashin jagorancin Mai shari’a Emeka Nwite ta bayarda belin Yahaya Bello a kan wadannan sharuddan.
Tsohon gwamnan na fuskantar tuhume-tuhume a kotunan biyu kan zargin badakalar kudade biliyan 110 da kuma wasu biliyan 80.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Za a yi fafatawar karshe a gasar kokawar cin takobin Nijar

Zakirou Zakari da Noura Hassan ne 'yan kokawar da za su yi fafatawar karshe a yammacin wannan rana ta Lahadi 28 ga watan Disamban 2025,...

Sojoji sun ceto wani da aka yi garkuwa da shi a kan iyakar jihar Kano da Katsina

Sojojin Nijeriya karkashin rundunar hadin gwiwa ta Faruruwa sun samu nasarar kubutar da wani mutum da aka yi garkuwa da shi a kan iyakar jihar...

Mafi Shahara