DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ƙananan yara 35 sun bar duniya yayin wani turmutsitsi da ya faru a Ibadan

-

Yara ƙanana 35 ne aka tabbatar da mutuwar su sakamakon wani turmutsitsi da ya faru a wurin wani shagali da ya gudana a unguwar Orita Bashorun, dake birnin Ibadan na jihar Oyo 
Rundunar ‘yan sandan jihar ta ce akwai wasu mutum 6 da suka samu rauni kuma a ke ci gaba da kula da lafiyar su a asibiti.
A cikin wani bayani da kakakin rundunar Adewale Osifeso ya fitar, ya ce an kama mutane 6 da ake zargin suna da hannu a wannan hatsarin da ya faru. Daga cikinsu akwai tsohuwar matar Ooni na Ile-Ife Naomi Silekunola, da shugabar makarantar Islamic High School, Ibadan, da sauransu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saki ‘Yan jaridar Sahara FM da aka tsare a Agadez

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuna cewa an saki ‘yan jarida uku na gidan rediyon Sahara FM da ke Agadez bayan da aka tsare su...

Kwamishinan Jigawa ya mayar da rarar Naira miliyan 301 daga kudaden da aka ware don shirin ciyar da al’umma a watan Ramadan

Kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Jigawa, Alhaji Auwalu Danladi Sankara, ya mayar da Naira miliyan 301 zuwa baitul malin jihar, daga cikin Naira biliyan...

Mafi Shahara