DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tsare-tsaren Tinubu za su kawo ci gaba a 2025 – Uwargidan shugaban kasa

-

Uwar gidan shugaban Nijeriya, Sanata Oluremi Tinubu ta bayyana kyakkyawar fatan akan gobe Nijeriya, inda ta bayyana shekara ta 2025 za ta zo da ci gaba masu yawa.  
A cikin sakon sabuwar shekara da ta wallafa a shafin X, ta bukaci ‘yan Nijeriya su ci gaba da hadin kai tare da kara kokari wajen gina kasar.
Remi Tinubu ta jaddada muhimmancin haɗaka tare da janyo kowane bangare wajen tabbatar da cewa kasar ta ci gaba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An yanke wa ɗan Najeriya hukuncin ɗaurin shekaru 11 a Amurka kan damfara da ta kai dala miliyan 1.3

Wata kotu a Amurka ta yanke wa wani ɗan Najeriya mai zama a San Gabriel Valley, Abiola Femi Quadri, hukuncin ɗaurin shekara 11 da wata...

Natasha ta sake shan alwashin komawa majalisar dattawa a ranar Talata

Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, ‘yar Majalisar Dattawa daga jihar Kogi da aka dakatar, ta shigar da ƙara ga Majalisar Dattawa tana neman su girmama hukuncin Babbar...

Mafi Shahara