DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Rikicin PDP: Shugabannin jam’iyyar PDP sun jaddada goyon baya ga Gwamnan Rivers, Fubara

-

Wasu mambobin kwamitin zartarwa na jam’iyyar PDP mai adawa a Nijeriya sun nuna amincewar su da hukuncin kotu na baya bayan nan da ya soke zaben shugabannin jam’iyyar a jihar Rivers.
Shugabannin sun bayyana hakan ne a lokacin da suka ziyarci Gwamna Siminalayi Fubara a fadar gwamnatin jihar dake Fatakwal.
Tawagar shugabannin karkashin jagorancin Sakataren yaɗa labarai na PDP na kasa Debo Ologunagba, sun ce Fubara shine jagoran jam’iyyar a Rivers

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rukunin farko na maniyyatan jihar Bauchi a Nijeriya, sun tashi zuwa Saudiyya- NAHCON

Hukumar aikin Hajji ta Nijeriya ta bayyana cewa maniyyata 2,520 ne daga cikin jihar Bauchi za su halarci aikin Hajjin bana na 2025 a kasar...

An saki ‘Yan jaridar Sahara FM da aka tsare a Agadez

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuna cewa an saki ‘yan jarida uku na gidan rediyon Sahara FM da ke Agadez bayan da aka tsare su...

Mafi Shahara