DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An sace kananan yara kusan 20 a Maradun a jihar Zamfara

-

 

Dauda Lawal Gwamnan jihar Zamfara

 

Google search engine

Lamarin ya faru da safiyar Lahadi, a lokacin da yaran suka je itacen girki a kusa da babban asibitin garin.

Wani dan garin na Maradun da ya nemi a sakaya sunansa, ya tabbatar wa da DCL Hausa cewa, maharan sun je da muggan makamai a bisa babura a lokacin da suka sace yaran.

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta hannun kakakinta,Yazid Abubakar ta ce za ta bincika ta sanar da DCL Hausa. Har lokacin hada wannan labarin ba ta sanar da mu ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Buhari mutum ne mai girmama al’adu da masarautu – Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya shiga sahun wadanda ke jimamin rasuwar tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, wanda ya rasu a wani asibiti a...

An rufe ofishin jakadancin Amurka na Abuja da Legas don jimamin rasuwat Buhari

Ofishin jakadancin Amurka da ke Abuja da kuma na Legas za su kasance a rufe a ranar Talata, 15 ga Yuli, 2025, domin girmamawa da...

Mafi Shahara