DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Virgil van Dijk ya sabunta kwantiragin shekaru biyu da Liverpool

-

Kyaftin din Liverpool Virgil van Dijk ya rattaba hannu kan sabon kwantiragi na tsawon shekaru biyu wanda a yanzu ya kawo karshen tambayoyi game da makomarsa bayan shafe watanni ana rade-radin cewa ko bazai ci gaba da zama a Liverpool ba.

Dan wasan dan kasar Holland mai shekaru 33, tsohon kwantiragin na sa zai kare a karshen kakar wasa ta 2025.

Google search engine

Van Dijk, wanda aka nada shi matsayin kyaftin din Liverpool lokacin da Jordan Henderson ya koma Saudiyya a shekarar 2023, ya buga wa Liverpool kusan wasanni 300.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Matatar mai ta Dangote ta musanta rufe aikinta

Matatar man Dangote ta karyata jita-jitar da ke yawo cewa ta dakatar da aiki, tana mai cewa aiki na ci gaba da gudana yadda ya...

Hauhawar farashi ta sa ’yan Nijeriya rage kashe kudi da Naira tiriliyan 14 – CBN

Wasu bayanai da babban bankin Nijeriya CBN ya fitar, sun nuna cewa yawan kudaden da 'yan Nijeriya ke kashewa wajen gudanar da gidajensu ya ragu...

Mafi Shahara