DCL Hausa Radio
Kaitsaye

PDP ba ta shirya cin zaben 2027 ba – Nyesoma Wike

-

Ministan babban birnin Abuja Nyesom Wike, ya bayyana cewa jam’iyyar PDP ba ta shirya cin zaben 2027 ba, kuma ba ta da wani kyakkyawan tsari da za ta iya kayar da jam’iyyar APC.

Ministan ya bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai a Abuja.

Google search engine

Wike ya ce halin rashin tabbas da PDP ke ciki, su kan su jagororin sun san ba da gaske suke ba, don haka ba su shirya tunkarar 2027 ba.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttp://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Babban Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Akwai bukatar Akpabio da Abbas su yi bayanin yadda aka kashe fiye da naira biliyan 18 a ginin ofishin hukumar majalisar dokokin Nijeriya –...

Kungiyar kare haƙƙin jama’a da tabbatar da shugabanci na gaskiya a Nijeriya SERAP ta nemi shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio da kakakin majalisar wakilai Tajudeen...

Abin takaici ne ganin yadda Nijeriya ke cikin kasashen da talauci ya yi wa lahani – Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana talauci a matsayin mafi girman maƙiyi da ɗan Adam ya taɓa sani. A cikin wata sanarwa da ya...

Mafi Shahara