DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kungiyar ECOWAS za ta yi wani taro a Ghana kan ficewar kasashen Nijar, Mali, Burkina Faso

-

Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS za ta yi wa k taro a Ghana a Talatar nan domin tattaunawa kan ficewar kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso.

Taron dai zai gudana a tsawon kwanaki biyu, kamar yadda wata sanarwar kungiyar ta nuna.

Google search engine

ECOWAS ta ce kasashe mambobin kungiyar za su tattauna kan tasirin ficewar kasashen ga hukumomin ECOWAS.

Jaridar PREMIUM TIMES ta ruwaito cewa a shekarar da ta gabata ne kasashen uku da ke karkashin mulkin soja suka fice daga kungiyar a hukumance.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Trump ya cancanta a bashi lambar yabo ta zaman lafiya ta duniya – FIFA

Shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, Gianni Infantino, ya kare matakin da ya dauka na bai wa Shugaban Amurka, Donald Trump, lambar yabo ta...

Gwamnoni na shan suka na rashin taɓuka abin a zo a gani duk da karɓar Tiriliyan 9 daga asusun FAAC a 2025

Duk da samun kimanin Naira tiriliyan 9 daga rabon hukumar rarraba kudaden shiga na tarayya (FAAC) a shekarar 2025, gwamnonin jihohi na fuskantar suka daga...

Mafi Shahara