DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Miji ya saki matarsa a Caji Ofis bayan ‘yansanda sun kama ta a wani a samamen Otel a Minna

-

Wani mutum a Minna, Jihar Neja, ya saki matarsa a cikin caji ofis bayan jami’an tsaro sun cafke ta a wani samame da aka kai otal, inda ake zargin ‘yan sara-suka da masu safarar miyagun kwayoyi ke buya.

Wata majiya daga cikin jami’an tsaron ta shaidawa Daily Trust cewa matar na cikin wadanda aka kama yayin da aka kai farmaki otal-otal da ake kyautata zaton su ne mafakar bata-gari da masu shaye-shaye a cikin birnin Minna.

Google search engine

A cewarsa, asalin matsayin matar a matsayin wadda ke da aure bai bayyana ba sai bayan an kaisu caji ofis, sannan ‘yan uwanta da na wasu daga cikin wadanda aka kama suka iso.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rashin gogewar siyasa ta sa ban tsayar da El-Rufa’i don ya gaje ni ba – Obasanjo

Tsohon shugaban Nijeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa ya ki tsayar da tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Elrufa'i don ya gaje a shekarar 2007...

Hukumar NEMA ta karbi ‘yan Nijeriya 150 da suka makale a Nijar

Hukumar ba da agajin gaggawa ta Nijeriya NEMA ta bayyana karbar 'yan kasar 150 da suka makale a kasar Nijar. Bayanin na kunshe ne cikin wata...

Mafi Shahara