Wednesday, April 8, 2026
HomeLabarai‘Yan Najeriya sun fara cin gajiyar sauye-sauyen tattalin arzikin Tinubu- Gwamna Ododo

‘Yan Najeriya sun fara cin gajiyar sauye-sauyen tattalin arzikin Tinubu- Gwamna Ododo

Gwamnan Jihar Kogi, Ahmed Ododo, ya taya Shugaba Bola Tinubu murnar cika shekara biyu a mulki, yana mai yabawa da jagorancinsa na hangen nesa da sauye-sauyen da ke kara sanya juriya a tsakanin ‘yan kasa.

A wata sanarwa daga mai ba shi shawara kan harkokin yada labarai, Ismail Isah, Ododo ya ce Najeriya ta fara cin gajiyar sauye-sauyen tattalin arzikin da aka fara tun shekarar farko.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata