Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiNa fada wa Tinubu cewa ni ba zan zabe shi ba -...

Na fada wa Tinubu cewa ni ba zan zabe shi ba – Rotimi Amaechi

Tsohon ministan sufurin kasa a Nijeriya Rotimi Chibuike Amaechi ya ce tun farkon fara maganar takarar Tinubu ya sanar da shi cewa ba zai goyi bayansa ba, kuma ba zai zabe shi ba.

Amaechi ya kara da cewa ya yanke shawarar tsayawa kan kalamansa kuma har yanzu bai taba yi waTinubu aiki ba saboda shugaban ba shi da kwarewar mulkin Najeriya.

Ya bayyana hakan ne a yayin wani taron taya si murnar cika shekaru 60 da haihuwa da ya gudana a Abuja.

Da yake magana kan hadakar ‘yan adawa, Amaechi ya ce za su goyi bayan ‘yan adawa  da za su fitar da ‘yan Nijeriya daga wannan matsala.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata