Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedKasar Belgium ta ba da damar hutun haihuwa da fansho ga karuwai

Kasar Belgium ta ba da damar hutun haihuwa da fansho ga karuwai

Kasar Belgium ta amince da wata doka da zata baiwa karuwai ‘yanci da kuma kariya kamar sauran ma’aikatan kasar.
Dokar wadda aka sanyawa hannu jiya Lahadi, za ta tabbatar da cewa an baiwa karuwai hutun haihuwa da fansho da kuma kare su daga cin zarafi.
Wannan na zuwa ne bayan gagarumar zanga-zangar da ta faru a shekara ta 2022 lokacin annobar korona, inda masu aikin karuwanci su ka bukaci gwamnati ta kare sana’arsu tare da basu tallafi.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata