DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiShugaba Tinubu zai gabatarwa majalisa kudirin kasafin kudin 2025 gobe Laraba

Shugaba Tinubu zai gabatarwa majalisa kudirin kasafin kudin 2025 gobe Laraba

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu zai gabatarwa zauren majalisar dokokin kasar kudirin kasafin kudi na shekara ta 2025 a gobe Laraba.
Sakataren yada labarai na majalisar Dr Ali Barde Umoru wanda ya tabbatar wa manema labarai hakan, ya bukaci jerin sunayen ‘yan jarida da zasu halarci zaman.
A makon da ya gabata majalisar tattalin arziki ta kasar ta amince da naira tiriliyan 47.9 a matsayin kasafin kudin 2025.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata