DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hukumar haraji ta Kano ta kulle ofisoshin Max Air da Dantata saboda kin biyan haraji

-

Hukumar tattara haraji ta jihar Kano ta rufe babban ofishin kamfanin jiragen sama na Max Air saboda gaza biyan harajin sama da naira miliyan 190 daga shekarar 2012 zuwa 2017.
Hakama hukumar ta garkame ofishin gine-gine “Dantata and Sawoe Construction” saboda kin sakawa gwamnati kudin harajin da ya kai miliyan 241.
Daraktan kula da basussuka na hukumar Madam Ibrahim Abdullahi, ya ce kamfunnan sun ki amsa sakon da hukumar ta aike musu, wannan ne ya sa ta nemi izini daga kotu domin kullesu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tsohon Minista Tanimu Turaki ya zama ɗan takarar shugabancin jam’iyyar PDP na Arewa

Jagororin jam’iyyar PDP na yankin Arewacin Nijeriya sun amince da tsohon Ministan Harkoki. A Musamman, Tanimu Turaki (SAN), a matsayin ɗan takarar da suka amince...

Jam’iyyar ADC a Kaduna ta kori mataimakin shugabanta da wasu ‘ya’yanta 8

Jam'iyyar hadaka ta ADC mai hamayya a Nijeriya reshen Kaduna ta kori mataimakin shugabanta na jihar tare da wasu manyan jami'anta guda takwas, bayan samun...

Mafi Shahara