Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiSGF George Akume ya angwance da tsohuwar matar Ooni na Ife Gimbiya...

SGF George Akume ya angwance da tsohuwar matar Ooni na Ife Gimbiya Zainab

Sakataren Gwamnatin Nijeriya (SGF), Sanata George Akume, ya auri Sarauniya Zaynab Ngohemba, tsohuwar matar Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi.

 

Jaridar Punch ta ce an bayyana hakan ne a ranar Juma’a ta hannun wani mamba na iyalan Dajoh, Abraham Double-d Dajoh, ta shafin Facebook.

 

Iyalan Dajoh sun tabbatar da auren tare da tarbar Sarauniya Zaynab a hukumance zuwa gidan iyali da ke Mbakor, Jihar Benue, a wannan watan Disamba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata