Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiAn dawo da lantarki a wasu jihohin Arewacin Nijeriya

An dawo da lantarki a wasu jihohin Arewacin Nijeriya

 

Bayan daukar kwanaki goma jere babu wutar lantarki a wasu sassan jihohin Nijeriya an dawo da hasken wutar lantarkin.

An dawo da wutar ne da misalin karfe 7:20 na daren ranar laraba. Jaridar Daily Trust ta ce mazauna garin Jos babban birnin jihar Filato, Bauchi, Gombe da Benue sun tabbatar mata da dawo musu da lantarkin

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata