Monday, April 6, 2026
HomeKetareAn shirya wa Shugaban jamhuriyar Niger tarba ta musamman a Aaljeria

An shirya wa Shugaban jamhuriyar Niger tarba ta musamman a Aaljeria

Shugaban Niger, Janar Abdurahamane Tiani, ya isa Algeria ranar Lahadi, 15 ga Fabrairu, 2026.

Inda ya samu tarba ta musamman daga Shugaba Abdelmadjid Tebboune na Algeria.

Ziyarar ta aiki da karfafa alaka wadda jaridar CNSP ta ambato na daga cikin kokarin karfafa dangantaka da hadin kai tsakanin kasashen Niger da Algeria, a cikin muradin amfanin al’ummomin kasashen biyu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata