DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kasar Sierra Leone, ta karrama babban hafsan tsaron Nijeriya Olufemi Oluyede da lambar yabo

-

Shugaban ƙasar Sierra Leone, Julius Maada Bio, ya karrama babban hafsan tsaron Nijeriya CDS, Janar Olufemi Oluyede, da lambar yabo ta Grand Commander of the Order of the Rokel.

An ba Oluyede wannan lambar yabone a wani gagarumin faretin sojoji da aka gudanar, yayin gagarumin bikin sojoji da aka gudanar, kamar yadda daraktan yaɗa labaran ma’aikatar tsaro, Manjo Janar Samaila Uba, ya sanar a ranar Alhamis.

Google search engine

Baya ga karrama CDS na Nijeriya, an kuma bai wa wasu fitattun mutane daga Nijeriya, Guinea, Birtaniya, Amurka da Kenya lambobin yabo a wajen bikin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya roki ‘yan kasar da su rika sanya Tinubu cikin addu’o’insu

Mataimakin Shugaban Nijeriya, Kashim Shettima, ya bukaci ‘yan kasar da su rika sanya Shugaba Bola Ahmed Tinubu a cikin addu’o’insu yayin da Musulmi ke gudanar...

Rundunar sojin Nijeriya za ta ɗauki nauyin karatun ‘ya’yan sojojin da suka rasa rayukansu

Sojojin Nijeriya sun sanar da fara taron tantance yara da ‘yan uwan sojoji da suka rasu, a cikin wani shiri na bayar da tallafin ilimi...

Mafi Shahara