Sunday, April 5, 2026
HomeWasanniBarcelona na tattaunawa da Manchester United kan sayen Marcus Rashford

Barcelona na tattaunawa da Manchester United kan sayen Marcus Rashford

Kungiyar FC Barcelona na matakin karshe na tattaunawa da Manchester United domin daukar dan wasan gaba Marcus Rashford.

Rahotanni sun nuna cewa ana tattaunawar cinikin ne kan kusan Euro miliyan 30, idan aka cimma yarjejeniyar, Rashford na iya zama cikakken dan wasan kunfiyar Barcelona a kakar wasanni mai zuwa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata