Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiGwamna Dauda Lawal ya lashe kyautar gwarzon gwamnan shekara a birnin London

Gwamna Dauda Lawal ya lashe kyautar gwarzon gwamnan shekara a birnin London

LGwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya lashe kyautar gwarzon gwamnan shekara ta mujallar ‘Triangle Media International’ a birnin London.

Wata sanarwa da mai magana da yawunsa Sulaiman Bala Idris ya fitar, ta bayyana cewa ana bayar da kyautar ne ga jagorori wadanda tasirin shugabancinsu ya bayyana a zahiri.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata