Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiTsohon gwamnan Benue, Ortom, ya musanta jita-jitar tsayawa takarar Sanata a 2027

Tsohon gwamnan Benue, Ortom, ya musanta jita-jitar tsayawa takarar Sanata a 2027

Tsohon gwamnan jihar Benue Samuel Ortom, ya musanta rahotannin da ke cewa yana shirin tsayawa takarar Sanata a zaɓen shekarar 2027.

Jaridar Punch ta rawaito cewa rahotanni sun bazu a kafafen sada zumunta a ranar Juma’a, inda aka riƙa cewa tsohon gwamnan na da niyyar komawa siyasa.

Ortom, wanda ya mulki jihar daga 2015 zuwa 2023, ya taba tsayawa takarar kujerar sanata a 2023 amma ya sha kaye a hannun tsohon mai taimaka masa Sanata Titus Zam.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata