Sunday, April 5, 2026
HomeSiyasaTsohon Sanata a Jigawa ya sauya sheka daga APC zuwa ADC

Tsohon Sanata a Jigawa ya sauya sheka daga APC zuwa ADC

Tsohon Sanatan Jigawa ta Tsakiya, Sabo Muhammad Nakudu, ya fice daga jam’iyyar APC zuwa ADC, tare da wasu manyan ‘yan siyasa a jihar Jigawa.

Nakudu ya ce sun dauki wannan mataki ne domin samun wata jam’iyya da ke bai wa talakawa muhimmanci da kuma inganta dimokuradiyya a cikin gida.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata