Thursday, April 9, 2026
HomeSiyasaJam'iyyar ADC tsagin Nafi'u Bala ta yi Zanga-zangar lumana a ofishin INEC

Jam’iyyar ADC tsagin Nafi’u Bala ta yi Zanga-zangar lumana a ofishin INEC

Rikicin shugabanci da ke addabar jam’iyyar ADC ya ƙara ɗaukar zafi, bayan wani ɓangare na jam’iyyar ƙarƙashin jagorancin Nafiu Bala Gombe ya gudanar da zanga-zanga a hedikwatar INEC da ke Abuja, yana neman a amince da shi a matsayin halastaccen shugabancin jam’iyyar.

Zanga-zangar ta samu halartar magoya bayansa, ciki har da ɗan majalisar dokokin jihar Kogi, Leke Abejide, da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar, inda suka yi kira ga hukumar zaɓe ta ƙasa da ta bi doka wajen warware rikicin shugabanci da ke cikin jam’iyyar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata