DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeKasuwanciFarashin kayan abinci a wasu kasuwannin Nijeriya a mako na 15

Farashin kayan abinci a wasu kasuwannin Nijeriya a mako na 15

MASARA (Buhun Masara)

KasuwaMako na bayaMako na yanzuBambanci
Zamani (Adamawa)₦33,000₦30,000Ragi: ₦3,000
Dawanau (Kano)₦32,000₦31,000Ragi: ₦1,000
Giwa (Kaduna)₦27k–₦29k₦26k–₦28kRagi: ₦1,000
Mile 12 (Lagos)₦38,000₦40,000Kari: ₦2,000
Mai’adua (Katsina)₦33,000

SHINKAFAR HAUSA

KasuwaMako na bayaMako na yanzuBambanci
Dawanau (Kano)₦120,000₦120,000
Mai’adua (Katsina)₦95k–₦100k₦95k–₦100k
Giwa (Kaduna)₦90k–₦105k₦90k–₦105k
Yola (Adamawa)₦95,000₦96k–₦97kKari: ₦1,000–₦2,000
Mile 12 (Lagos)₦100,000₦100,000

SHINKAFA TA WAJE

KasuwaMako na bayaMako na yanzuBambanci
Giwa (Kaduna)₦75,000₦70,000Ragi: ₦5,000
Mile 12 (Lagos)₦65,000₦70,000Kari: ₦5,000
Dawanau (Kano)₦62k–₦65k₦62k–₦65k
Zamani (Adamawa)₦65k–₦70k₦65k–₦70k

WAKE

KasuwaMako na bayaMako na yanzuBambanci
Mile 12 (Lagos)₦110,000₦120,000Kari: ₦10,000
Zamani (Adamawa)₦85k–₦90k₦80k–₦85kRagi: ₦5,000
Giwa (Kaduna)₦70k–₦85k₦70k–₦80kRagi: ₦5,000
Dawanau (Kano)₦75k–₦80k₦70k–₦75kRagi: ₦5,000
Mai’adua (Katsina)₦85,000₦85,000

TALIYA

KasuwaMako na bayaMako na yanzuBambanci
Mile 12 (Lagos)₦15,500₦15,500
Kano / Adamawa₦13.5k–₦14k₦13.5k–₦14k
Giwa (Kaduna)₦12,000₦12,000
Mai’adua (Katsina)₦14,000₦14,000

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata