Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiIna nan cikin PDP zan ci gaba da zama - Wike

Ina nan cikin PDP zan ci gaba da zama – Wike

 

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce ba zai fice daga jam’iyyar PDP ba duk da rikicin cikin gida da ake fama da shi.
Ya yi wannan jawabi ne a ranar Laraba a yayin wani taron manema labarai domin cika shekara guda a kan mukamin sa.
Matakin na Wike ya zo ne a daidai lokacin da ake gwabza fada na neman mulkin jam’iyyar PDP reshen jihar Ribas.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata