Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiBabu mai zaman kaso da ke zaune da yunwa a Nijeriya -...

Babu mai zaman kaso da ke zaune da yunwa a Nijeriya – Hukumar gidajen gyaran hali

Hukumar kula da gidajen gyaran ta Nijeriya, ta yi watsi da rahotannin da ke cewa ana barin fursunonin da yunwa a cibiyoyin da ake tsare da su a fadin kasar. 
Da yake mayar da martani kan labarin da ake yadawa, jami’in hulda da jama’a na hukumar Abubakar Umar, ya ce labarin sam ba gaskiya ba ne, kuma ba ya nuna ainihin halin da ‘yan gidan yarin suke ciki.
A cewarsa, dukkanin cibiyoyin da ake tsare da mutanen ana tabbatar da ciyar da duk fursunonin cikin lokaci kuma yadda ya kamata.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata