Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiChina ta lafta harajin kashi 125 kan kayayyakin da ake shiga da...

China ta lafta harajin kashi 125 kan kayayyakin da ake shiga da su daga kasar Amurka

China ta bayyana cewa za ta kara haraji kan kayayyakin Amurka zuwa kashi 125, sai dai za ta yi watsi da wani karin harajin da shugaba Donald Trump zai yi nan gaba.
A cewar ƙasar ta China, ba wani alfanu da zai sa masu shigo da kaya a kasar su sayi daga Amurka, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.
Wannan na zuwa ne bayan Amurka ta sanar da dakatar da harajin da ta sanya wa ƙasashen duniya, yayin da ta kara wa China haraji saboda martanin da ta mayar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata