Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiTsadar rayuwa: Gwamnatin tarayya zata kafa hukumar daidaita farashin kayan abinci

Tsadar rayuwa: Gwamnatin tarayya zata kafa hukumar daidaita farashin kayan abinci

Gwamnatin Tarayya na shirin kafa Hukumar da zata kula da daidaiton tashin farashin kayan masarufi a kasar

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ne ya bayyana hakan a yau Talata a wajen wani babban taro na kwanaki biyu kan sauyin yanayi da tsarin abinci a Abuja.

Shettima ya ce za’a baiwa hukumar damar tantancewa da daidaita farashin kayan abinci, tare da kula da tsarin tanadin abinci don daidaita farashin hatsi da sauran kayan abinci.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata