Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiTinubu ya gwangwaje yan wasan Super Eagles da gidaje da filaye a...

Tinubu ya gwangwaje yan wasan Super Eagles da gidaje da filaye a Abuja

Shugaba Tinubu ya gana da kungiyar kwallon Super Eagles, inda ya karrama su da lambar yabo ta kasa MON da gidaje a babban birnin tarayya Abuja da filaye ga kowannen su a yau Talata.

Tawagar ta samu jagorancin ministan raya wasanni, Sanata John Owan Enoh gami da jami’an hukumar kwallon kafa ta Najeriya.

Ƙungiyar ƙwallon ƙafan dai ta zo na biyu a gasar cin kofin nahiyar Afirka da aka kammala a ƙasar Cote d’Ivoire.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata