Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiZulum da gwamnatin tarayya na cacar baka kan matsalar tsaron Borno

Zulum da gwamnatin tarayya na cacar baka kan matsalar tsaron Borno

Ra’ayin gwamnatin tarayya da Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya banbanta game da yawaitar hare-hare a jihar. 
Gwamnan ya yi ikirarin cewa ‘yan ta’adda na samun galaba a jihar, inda ya ba da misali da hare-haren da aka kai a sansanin sojoji da kuma satar mutane.
Amma ninistan yada labarai da wayar da kan jama’a Mohammed Idris, ya ce jami’an tsaro na aiki ba dare ba rana domin ganin an shawo kan matsalar a sassan jihar Borno.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata