Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiFG ta kashe Biliyan 135 don rage wa ‘yan Nijeriya tsadar farashin...

FG ta kashe Biliyan 135 don rage wa ‘yan Nijeriya tsadar farashin lantarki

https://drive.google.com/uc?export=view&id=1h_sEo99fnwMEN2B9jexWWzTo0MFYDpjL
Naira biliyan 135.2 gwamnatin Tinubu ta kashe a cikin watanni uku domin hana wutar lantarki yin tsadar da za ta fi karfin talaka. Jaridar Daily Trust wacce ta ruwaito wannan labarin ta ce a zangon farko na wannan shekara, kafin zuwan Shugaba Tinubu , Naira biliyan 36 tsohuwar gwamnati ta biya domin daidaita farashin lantarkin.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata