Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiKotun Kolin Nijeriya ta cire Julius Abure a matsayin shugaban jam'iyyar Labour...

Kotun Kolin Nijeriya ta cire Julius Abure a matsayin shugaban jam’iyyar Labour ta su Peter Obi

A hukuncin da kotun mai alkalai biyar ta yanke, ta yi watsi da hukuncin kotun daukaka kara da ke Abuja, wadda ta amince da Abure a matsayin shugaban jam’iyyar LP na kasa. 
Kotun kolin ta ce kotun daukaka kara ba ta da hurumin sauraren karar, ganin cewa lamarin cikin gida ne na jam’iyyar. 
Kotun ta jaddada cewa al’amuran jam’iyya na cikin gida, bangaren shari’a ba shi da hurumin saurarensa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata