Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiFaransa ta bukaci jakadanta ya zauna a Nijar duk da korarsa da...

Faransa ta bukaci jakadanta ya zauna a Nijar duk da korarsa da Janar Chiani ya yi

https://drive.google.com/uc?export=view&id=1uDa9Cuy6B-zGQPYlTPa9wLSoRD3gvLBq
Jakadan Faransa a Nijar Sylvain Itte zai ci gaba da zama a kasar duk da cikar wa’adin kwana biyu da sojojin Nijar suka ba shi. 
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ne ya sanar da haka a wannan Litinin a yayin ganawa ta intanet da ya yi da jakadan Faransa da ke sassan duniya.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata